iqna

IQNA

gidan yari
IQNA - Jagoran 'yan Shi'a na Bahrain ya jaddada cewa: Idan aka rufe hanyar tattaunawa aka hana ta, ba za mu gagara ga tafarkin gafara da jihadi da sadaukarwa da ci gaba da kokari a tafarkin tabbatar da gaskiya ba.
Lambar Labari: 3490979    Ranar Watsawa : 2024/04/13

Tehran (IQNA) A yayin da yake jaddada wajibcin mutunta addinai da ra'ayin addinin muminai a kasarsa, ministan shari'a na kasar Rasha ya bayyana cewa, za'a yankewa wanda ya aikata laifin wulakanta kur'ani a Volgograd, wani yanki na musulmi na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3489184    Ranar Watsawa : 2023/05/22

Tehran (IQNA) Ofishin babban mai shigar da kara na kasar Turkiyya ya fara gudanar da bincike kan al'amuran da suka shafi wulakanta kur'ani mai tsarki da 'yan rajin ra'ayin mazan jiya suka yi a kasashen Sweden da Denmark.
Lambar Labari: 3488600    Ranar Watsawa : 2023/02/02

Tehran (IQNA) Wata kotun Isra'ila a Nazarat ta yanke hukuncin daurin shekaru 5 a gidan yari da kuma tarar kudi a kan fursunoni 5 daga cikin fursunonin da suke gudu daga gidan kaso ta hanyar haka rami a karkashin kasa, wadanda Falastinawa ke kiransu da fursunonin  “Ramin ‘Yanci.”
Lambar Labari: 3487330    Ranar Watsawa : 2022/05/23

Tehran (IQNA) Wata kotu a Myanmar ta yanke wa tsohuwar shugabar Myanmar Aung San Suu Kyi hukuncin daurin shekaru hudu a gidan yari a yau Litinin.
Lambar Labari: 3486804    Ranar Watsawa : 2022/01/10